Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayi: An yi arangama tsakanin Dalibai da 'Yan sanda a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:57
Dalibai a Jamhuriyyar Nijar sun gudanar da zanga-zangar neman Gwamnati ta inganta sha’anin ilimi da ke fuskantar matsaloli, al’amarin da janyo arangama tsakanin Daliban da ‘Yan sanda. Masu Sauraren RFI Hausa sun bayyana ra’ayinsu dangane da wannan batu.