Isa ga babban shafi
Nijar

Hukumar kwallon kafa a Nijar ta kori Gernot Rohr

Hukumar kwallon kafar Nijar ta raba gari da mai horar da 'yan wasan kasar Gernot Rohr inda ta maye gurbin sa da Cheick Omar Diabate.

Gernot Rorh,tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafar Nijar( Mena)
Gernot Rorh,tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafar Nijar( Mena)
Talla

Hukumar tace matakin ya biyo bayan rashin gamsuwa ne da yadda Gernot Rorh ke kama karya da kuma rashin tabuka abin kirki matakin da ya jefa kungiyar kwallon kafa na kasar cikin halin kakanikayi. Hukumar ta kuma bayyana cewar za ta dauko mai horar da 'yan wasa daga kasashen waje da zai jagoranci kungiyar ta kasa domin dawo da martabar ta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.