Nijar
Yajin aikin Ma’aikatan matatar Mai a Nijar
Daukacin ‘yan Nijar da ke aiki a matatar man fetur ta SORAZ da ke Damagaram sun tsunduma wani yajin aiki karo na uku a jere amma a wannan karo har na kwanaki hudu. Ma’aikatan dai na gudanar da wannan yajin aiki ne saboda neman a biya masu bukatunsu guda uku da suka hada da samun daidaiton albashi tsakaninsu da abokan aiki ‘yan kasar China. Daga Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Yajin aikin Ma’aikatan matatar Mai a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu