Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Muhammadou Anakou kan shirin zaman lafiya a Nijar.

Wallafawa ranar:

Hukumomin Jamhuriyar Nijar sun shirya tattaunawar zaman lafiya a garin Agadez bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai hari akan babban kwamandan tsohuwar kungiyar ‘yan tawaye ta MNJ Amoumane Kalakouwa, Mahammadou Anakou shine shugaban kwamitin shirin zaman lafiya ya yi mana karin haske.

Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou atlasinfo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.