Muhamane Ousmane,tsohon shugaban kasa kuma dan takarar jam’iyyar RDR- Canji kan zaben mai zuwa a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:57
‘Yan siyasa a jamhuriyar Nijar na ci gaba da ganawa da magoya bayansu yayin da ya rage watanni uku a gudanar da zaben shugabancin kasar zagaye na farko.
Alhaji Muhamane Ousmane, tsohon shugaban kasar kuma dan takarar jam’iyyar RDR-Canji a zaben mai zuwa, a karshen makon da ya gabata ya kaddamar da rangadi a wasu yankunan kasar, kuma a lokacin da ya isa Damagaram Zinder, wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo, ya zanta da shi dangane da batutuwa da dama da suka shafi siyasar kasar ta Nijar, ga dai yadda zantawarsu ya gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu