Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Kananun Kabilu na hadewa da juna don kaucewa barazanar gushewa

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya yi duba ne kan yadda kananan kabilu ke dunkulewa a sassan Najeriya a wani yunkuri na habaka al'adunsu, wannan mataki na zuwa a dai dai lokacin da kananun kabilun ke fuskantar mamaya daga manya.

Kananan kabilu da dama ne ke fuskantar barazanar gushewa.
Kananan kabilu da dama ne ke fuskantar barazanar gushewa. Pinterest
Talla

A baya-bayan nan wasu kabilu 8 daga arewacin Najeriya suka sanar da dunkulewa waje guda don habaka al'adunsu na gargajiya da kuma dakile barazanar shudewa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.