Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Kamilu Fagge kan kara wa'din rundunar MDD a Mali

Wallafawa ranar:

Majalisar Dinkin Duniya ta kara wa’adin zaman rundunar ta da ke aikin wanzar da zaman lafiya a Mali da tsawon shekara guda, wato zuwa Yunin shekarar 2022. Majalisar Dinkin Duniyar ta kuma jaddadawa sojojin Mali kiyaye 27 ga watan Fabarairu, lokacin da aka tsara za su shirya zaben mikawa farar hula mulki. Dangane da wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Farfesa Kamilu Sani Fagge a tsangayar Kimiyyar Siyasa dake Jami’ar Bayero a Kano, Najeriya.

Sojin da ke taimakawa wajen yaki da ayyukan ta'addanci a Mali.
Sojin da ke taimakawa wajen yaki da ayyukan ta'addanci a Mali. AP - Claude Paris
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.