Tsokacin masana kan bukatar kungiyar kabilar Igbo ta neman sakin Nnamdi Kanu
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:30
Wata Kungiyar kwararru 'Yan Kabilar Igbo ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta gaggauta sakin shugaban haramcaciyar kungiyar IPOB dake fafutukar kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu, yayin da ta yi Allah wadai da kashe wasu ‘yayan kungiyar sa ta IPOB a Kudu maso Gabashin kasar.
Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya Farfesa Chukwuma Soludo ya gabatar da matsayin kungiyar a ganawar da suka yi da manema labarai inda yake cewa.
Dangane da wannan bukata Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Barista Abdullahi Ibrahim Jalo, lauya mai zaman kan sa, kuma kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren tsokacin da ya yi akai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu