Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Umar Pate, kan manhajar leken asirin yan jaridu ta Isra'ila

Wallafawa ranar:

Isra’ila ta kafa wani kwaniti da zai gudanar da binciken kan zargin da wasu kasashen duniya da kungiyoyi ke yi kan wata Manhajar leken asiri da wani kamfanin kasar ke kerewa. 

Manhajar leken Asirin yan Jaridu (Pegasus)
Manhajar leken Asirin yan Jaridu (Pegasus) Mario GOLDMAN AFP
Talla

Kungiyar kare ‘Yan Jaridu ta duniya RSF ta bukaci Isra’ila da ta dakatar da sayar da mahajar, bayan da aka bankodo an yi wa kimanin mutane dubu 50 leken asiri ta hanyar makala boyayyiyar manhaja a cikin wayoyinsu na salula,

Yayin da bayanai ke cewa, fitattun ‘yan jarida da masu gwagwarmaya da attajirai da ‘yan siyasa na daga cikin wadanda aka yi musu leken asirin.

Dangane da wannan batu da ke zama babbar barazana ga aikin jarida, Ahmad Abba ya zanta da Farfesa Umar Pate, mataimakin shugaban jami’ar Kashere, kuma kwararre a harkar jarida a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.