Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Adamu Tilde kan shirin gwamnati na inganta Malanta

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta sanar da wani sabon tsarin inganta harkar malanta, inda zata dinga baiwa daliban dake neman kwarewar samun digiri alawus din naira dubu 75, yayin da na manyan kwalejin ilimi zasu samu dubu 50 a kowanne zangon karatu.

Wata makaranta a sansanin 'yan gudun hijira.
Wata makaranta a sansanin 'yan gudun hijira. ASHRAF SHAZLY AFP
Talla

Ministan ilimi Adamu Adamu ya sanar da haka, kuma tuni Yan Najeriya suka fara mahawara mai zafi akai.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Adamu Tilde na Jami’ar Jihar Jigawa, kuma ga yadda zantawar su ta gudana akai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.