Bakonmu a Yau
Dokta Yarma Ahmed Adamu a kan rigakafin zazzabin cizon sauro
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:57
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta sanar da amincewa da sabon maganin yakar cutar Malaria wanda cizon sauro ke janyowa, wanda kuma ke sanadiyar mutuwar mutane akalla dubu 400 duk shekara a duniya yawanci kananan yara a nahiyar Africa.Mun nemi ji daga Kwararren Likita dake Gombe a Nigeria, Dr Yarma Ahmed Adamu ko yaya yake kallon wannan nasara da aka samu yanzu.