Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dokta Hauwa Muhammad Sani a kan ranar 'ya mace ta duniya

Wallafawa ranar:

Yau ce ranar ‘Ya mace ta duniya, kamar yadda Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin nazari akan rayuwar ‘ya mace da matsalolin da take fuskanta da zummar yin gayara akai.Bikin na bana an masa lakabi da samun ilimin fasahar zamanin ‘ya mace domin inganta rayuwar ta.Dangane da wannan rana, mun tattauna da Dr Hauwa Muhammad Sani ta Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, kuma ga tsokacin da tayi akai.

'Yaya mata a wata makaranta a Afghanistan.
'Yaya mata a wata makaranta a Afghanistan. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.