Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Alhaji Mahamadou Salissou Habi kan mutuwar Desmond Tutu

Wallafawa ranar:

Daya daga cikin jagoran gwagwarmayar kawo karshen mulkin wariya a Afirka ta Kudu Archibishop Desmond Tutu ya rasu a jiya lahadi yana da shekarui 90 a duniya. Desmond Tutu dai ya yi wannan gwagwarmaya ce tare da fitattun mutune da suka hada da Nelson Mandela, Steeve Biko da dai sauransu. To domin karin bayani game da rayuwar marigayi Archibishop Tutu, na zanta da tsohon ministan yada labaran jamhuriyar Nijar Alhaji Mahamadou Salissou Habi, ga kuma abin da yake cewa

Fitaccen dan gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata.
Fitaccen dan gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata. RODGER BOSCH AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.