Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Elharun Mohammed kan shirin Amurka na tura jiragen yaki Daular Larabawa

Wallafawa ranar:

Kasar Amurka ta bayyana shirin tura jiragen yakin ruwa da na sama zuwa Hadeddiyar Daular Larabawa domin tinkarar barazanar dake zuwa daga 'Yan Tawayen Houthi dake harba rokoki zuwa kasar. Dangane da wannan yunkuri Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Elharun Muhammed masanin siyasar duniya, Kuma kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar hira da akayi da shi.

Jiragen ruwan yakin NATO Tekun Black Sea.
Jiragen ruwan yakin NATO Tekun Black Sea. DANIEL MIHAILESCU / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.