Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdourrahmane Alkassoum a kan rawar da Nijar za ta taka a yaki da ta'addanci

Wallafawa ranar:

Jamhuriyar Nijar za ta taka rawa wajen yaki da ta’addanci da dakarun Faransa da na Turai za su yi a karkashin rundunar Taukuba bayan janyewarsu daga Mali.Wannan ya biyo bayan taron da aka yi ne  tsakanin shugaban Faransa  Emmanuel Macron da shugabannin kasasehn yankin sahel cikin su har da shugaban Nijar bazoum Mohamed.Dangane da wannan matsayi da ya haifar da cece-kuce, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar tsaro Abdrahmane Alkassoum.

Shugaban Nijar, Bazoum Mohammed
Shugaban Nijar, Bazoum Mohammed © Niger Presidency
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.