Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Nijar ta rage harajin wasu kayayyakin masarufi

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da zaftare wani kaso na kudaden haraji a kan hatsi, garin falawa, sukari da kuma man girki, domin shawo kan matsalar hauhawar farashin kayayyakin masarufi a kasar. Firaministan kasar Ouhoumoudou Mahamadou ne ya sanar da wannan mataki, bayan ganawa da shugabannin ‘yan kasuwa na kasar. Alhaji Sama’ila Hatimi Mai Aya, daya daga cikin ‘yan kasuwar da suka halarci wannan ganawa, ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal bayani.

Kasuwar kayan abinci a Ghana.
Kasuwar kayan abinci a Ghana. Getty Images - Merten Snijders
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.