Bakonmu a Yau
'Yan Nijar na rangadi a kasashen yammacin Afirka kan neman zaman lafiya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:36
A kokarinsu na dawo da zaman lafiya cikin kasar su da kasashen da suke makwaftaka da su, wasu ‘yan Nijar sun kaddamar da wani shiri na ganawa da ‘yan Nijar mazauna yankin yammacin Afrika da suka hada da Ghana, Cote D’Ivoire, Togo, Benin da Chadi.
Talla
Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da Moussa Idrissa Maiga dake cikin wannan tawaga.
Sai a latsa alamar sautin da ke sama domin sauraron yadda tattaunawar ta gudana.......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu