Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yahuza Getso a kan kisan sojojin Najeriya 11 da 'yan bindiga suka yi

Wallafawa ranar:

'Yan Bindiga a Jihar Kadunan Najeriya sun kashe sojojin gwamnati 11 tare da jikkata wasu da dama sakamakon harin da suka kai musu akan hanyar Birnin Gwari.Rahotanni sun ce bayan kasha sojojin, Yan bindigar sun kona motocin sulken su guda biyu.Malam Yahuza Getso yayi mana tsokaci a kan wannan harin, inda yake cewa a tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

Hoton domin misali kan 'yan bindiga.
Hoton domin misali kan 'yan bindiga. © Depositphotos
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.