Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Isyaku Ibrahim kan gazawar 'yan jarida wajen bibiyar shugabanni

Wallafawa ranar:

An Kalubalanci ‘yan Jaridan Najeriya da su tashi tsaye wajen kare kasar su daga rugujewa wajen sanya ido akan Yan siyasa da Jami’an Gwamnati domin tabbatar da ganin suna aiki bisa ka’ida.Wannan ya biyo bayan bara gurbin ‘yan siyasar da ake samu wadanda ke saba wa ranstuwar kama aiki da kuma amfani da kundin tsarin mulkin kasa.Alhaji Isyaku Ibrahim tsohon dan jarida kuma jigo a siyasar Jamhuriya ta biyu ya gabatar da wannan kalubale a tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

Isyaku Ibrahim, dan jarida kuma dan siyasa a Najeriya.
Isyaku Ibrahim, dan jarida kuma dan siyasa a Najeriya. © Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.