Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sabani ya kunno kai tsakanin Birtaniya ta Rwanda kan masu neman mafaka

Wallafawa ranar:

A yayin da masu fafutuka a Birtaniya ke ta kokarin ganin ba a maida masu neman mafaka ‘yan Rwanda gida ba, musamman yadda suka samu umarnin kotu akan bukatar ta su, Rwanda ta ce a shirye ta ke ta amshi ‘yan kasar ta da ake ta dambarwa a kansu sannan kuma ta tanadar musu abin yi.

Masu zanga-zangar adawa da shirin gwamnatin Birtaniya na mayar da 'yan Rwanda masu neman mafaka zuwa gida.
Masu zanga-zangar adawa da shirin gwamnatin Birtaniya na mayar da 'yan Rwanda masu neman mafaka zuwa gida. REUTERS - HENRY NICHOLLS
Talla

To ko yaya makomar alaka tsakanin kasashen biyu za ta kasance? da kuma su kansu masu neman mafaka? Khamis Saleh ya tattauna da Dakta Abdulkadir Sulaiman Muhammad na jami’ar Abuja kuma masani akan siyasar kasa da kasa .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.