Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Abba Waziri kan daliban Najeriya da suka dawo daga Ukraine

Wallafawa ranar:

 Iyaye da kuma dalibai ‘yan Najeriya da ke karutu a kasar Ukraine amma suka koma gida dalilin yakin da ake yi tsakanin kasar da Rasha sun shiga yanayi na rudani, bayan da bayanai suka bayyana kan cewa shekarun da suka yi a can ko suke shirin kammalawa sun tafi a banza, domin kuwa wai, gwamnatin Najeriya ba za ta yi la`akari da su ba.

Wasu Daliban Najeriya da rikicin Ukraine ya tilastawa komawa gida.
Wasu Daliban Najeriya da rikicin Ukraine ya tilastawa komawa gida. REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Talla

Mafi yawancin daliban Najeriya a Ukraine dai suna karatun ne a fannin aikin likita.

Wakilinmu na Abuja Mohammed Sanı Abubakar, ya zanta da shugaban hukumar kula da aikin likitanci a Najeriya wato Medical and Dental Council of Nıgeria  farfesa Abba Waziri Hassan, domin jin makomar wadannan dalibai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.