Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

An kaddamar da motoci sama da 2000 da ke amfani da iskar gas na LNG a Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya, lura da tsadar makamashi musamman ma diezel da kuma man fetur, wannan ya sa kungiyar masu motocin sufuri da hadin gwiwar gwamnatin tarayya, ta fara jarraba amfani da iskar gaz da ake kira LNG da ake ganin cewa ya fi sauki a wajen farashi da kuma karancin gurbata muhalli.

Akasarin manayan motocin sufuri na amfani da man diesel ne, wanda yanzu yake da matsanancin tsada.
Akasarin manayan motocin sufuri na amfani da man diesel ne, wanda yanzu yake da matsanancin tsada. REUTERS/Paul Carsten
Talla

Tuni dai kungiyar masu motocin sufuri da ake kira Rtean ta kaddamar da motoci sama da dubu biyu da 300 da ke amfani da wannan sabuwar fasaha maimakon diesel, kamar dai yadda shugaban kungiyar Alhaji Musa Muhammad Maitakobi ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal karin bayani a zantawarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.