Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ahmed Idris Wase a kan barnar 'yan ta'adda a wajen hakar ma'adinai

Wallafawa ranar:

Sakamakon irin ta’annati da yan ta’adda ke yi a wuraren hako ma’adinai a Nijeriya ciki har da Jihar Filato, majalisar wakilai ta tashi haikan domin daukar matakan da za su kawo karshen barnar da ake samu.Dangane da haka mataimakin kakakin majalisar wakilai ta kasa Hon. Ahmed Idris Maje, ya yi Karin haske a zantawarsu tare da wakilinmu na jos Muhammad Tasiu Zakari.

Misali na 'yan bindiga.
Misali na 'yan bindiga. © Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.