Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Abba Gambo kan shirin AfDB na zuba dala miliyan 520 don bunkasa noma a Najeriya

Wallafawa ranar:

Bankin raya kasashen Afirka da Bankin musulunci da Gidauniyar Bunkasa noma za su kashe dala miliyan 520 a Najeriya domin samar da wuraren sarrafa amfanin gona. Bankin Afirka zai zuba Dala miliyan 210 a cikin shirin, yayin da bankin Islama zai bada dala miliyan 150 sai kuma Gidauniyar da zata bada dala miliyan 160 shirin da jihohin Cross Rivers da Ogun da Kaduna da Imo da Oyo da Kano da kuma Abuja za su ci gajiyarsa. Kan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Abba Gambo, mai baiwa gwamnonin Najeriya shawara akan harkar noma.

Shugaban bankin raya kassahen Afrika na AFDB Akinwumi Adesina.
Shugaban bankin raya kassahen Afrika na AFDB Akinwumi Adesina. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.