Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Umar Pate kan rahoton RSF na garkame 'yan jaridu 533 a fadin duniya

Wallafawa ranar:

Kungiyar dake kare hakkokin 'Yan Jaridu ta duniya ta RSF tace akalla 'Yan Jaridu 533 aka garkame a gidajen yari a fadin duniya a cikin wannan shekara ta 2022, abinda ya dara na bara wadanda suka kai 488.Rahotan kungiyar ya kuma ce an hallaka 'Yan Jaridu 57 a cikin wannan shekara, sabanin 48 a shekarar 2020 da 50 a shekarar 2022, abinda ken una karuwar hadarin dake tattare da aikin. 

Wasu 'yan jarida dake aiki a bakin daga a kasar Ukraine
Wasu 'yan jarida dake aiki a bakin daga a kasar Ukraine © ©REUTERS/Carlos Barria
Talla

Dangane da wannan rahoto, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban Jami’ar Kashere dake Najeriya, farfesa Umar Pate, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.