Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Kasim Kurfi kan yadda 'Yan Najeriya ke kin karbar tsaffin Naira

Wallafawa ranar:

Wasu ‘yan kasuwa a Najeriya sun daina karbar tsaffin takardun kudin Naira duk da umarnin kotun koli na ci gaba da amfani da ita kafin zamanta na ranar 15 ga watan nan. Wannan al’amari ya kara jefa ‘yan Najeriya cikin wahala a daidai lokacin da babu wadatattun sabbin takardun Nairar, yayin da masana tattalin arziki ke ci gaba da yi wa gwamnatin kasar kashedi kan irin masifar da za ta jefa jama’a a ciki. Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da Dr. Kasim Kurfi, masanin tattalin arziki a Najeriya. 

Umarnin na Kotun koli bai hana 'yan Najeriya kin yin ta'ammali da tsaffin takardun nairar a hada-hada ba.
Umarnin na Kotun koli bai hana 'yan Najeriya kin yin ta'ammali da tsaffin takardun nairar a hada-hada ba. AP - Sunday Alamba
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.