Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Nafi'u Baba Ahmed kan bukatar kaucewa rikici bayan sakamakon zabe

Wallafawa ranar:

Majalisar Kolin tabbatar da Shari'ar musulunci a Najeriya ta gargadi al'umma da su kaucewa tayar da hankali game da sakamakon zaben shugaban kasa ko kuma furta kalaman tunziri, inda Dr Nafi'u Baba Ahmad babban sakataren Majalisar ya yi wakilinmu Aminu Sani Sado karin haske game da kiran na su.

Bola Tinubu bayan sanar da shi a matsayin wanda ya lashe sakamakon zaben shugaban kasa.
Bola Tinubu bayan sanar da shi a matsayin wanda ya lashe sakamakon zaben shugaban kasa. AP - Ben Curtis
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.