Bakonmu a Yau
Umar Saleh Gwani kan tasirin kirkirarriyar basirar AI a Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:38
Yayin da hukumomin kasashen da suka ci gaba ke daukar matakan samar da dokokin da za’ayi amfani da su wajen amfani da sabuwar fasahar Kirkirarriyar basira ko kuma ‘Artificial Intelligence’, ga alama har yanzu hukumomin Afirka basu kai ga daukar mataki akai ba.
Talla
Dangane da wannan gibin da aka samu, kuma a ci gaba da kawo muku rahotanni da hirarraki akan sabuwar fasahar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin sadarwa Malam Umar Saleh Gwani.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu