Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan hukucin kotu da ya tabbatar da zaben Tinubu

Wallafawa ranar:

Kotun dake sauraron korafin zaben shugaban kasar da aka yi a Najeriya ta yanke hukunci wajen watsi da karar da jam’iyyun adawar kasar suka gabatar mata na bukatar soke zaben Bola Ahmed Tinubu saboda wasu korafe korafen da suka gabatar mata. Kotun tace masu gabatar da karan sun kasa gabatar da kwararan shaidun da zai sa a soke zaben, saboda haka alkalan kotun sun tabbatar da Bola Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa.

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, yayin yayin kama aiki a Abuja. 29/05/23
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, yayin yayin kama aiki a Abuja. 29/05/23 AP - Olamikan Gbemiga
Talla

 

Dangane da wannan hukunci, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin shari’a Farfesa Shehu Abdullahi Zuru na jami’ar Abuja,kuma ga yadda zantawar su ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.