Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Sanata Ikira Aliyu Bilbis kan tsaro a jihar Zamfara

Wallafawa ranar:

Hukumomi a Najeriya daga matakin jiha zuwa na kasar baki ɗaya na daukar matakai daban daban wajen samar da zaman lafiya a jihar Zamfara, amma har ya zuwa wannan lokaci ba'a kai ga cimma biyan bukata ba.

Sanata, Ikra Aliyu Bilbis tare da Bashir Ibrahim Idris a dakin watsa labaran RFI Hausa ( 2024/04/15)
Sanata, Ikra Aliyu Bilbis tare da Bashir Ibrahim Idris a dakin watsa labaran RFI Hausa ( 2024/04/15) © RFI/ FMM
Talla

Ɗan majalisar dattawan da ke wakiltar Zamfara ta Tsakiya, Ikra Aliyu Bilbis ya ziyarci ofishinmu dake Lagos, inda Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi akan halin da ake ciki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.