Bakonmu a Yau
Kuskure ne a yi tunanin ɗagawar darajar naira ba zai ɗore ba - Dakta Kurfi
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:19
Darajar Naira na cigaba da ɗagawa a Najeriya tare da saukar farashin wasu kayayyakin abinci a wasu kasuwannin ƙasar, abinda ya sa wasu tunanin cewar tasirin saukar Dalar ne ya sanya wasu kayayyakin suka fara sauka.
Talla
Wane hasashe masana tattalin arziƙi ke yi game da ci gaba da ɗagawar darajar Nairar, tare da zubewar Dala? Tambayar kenan da Abdulkadir Haladu Kiyawa, ya yi wa Dakta Ƙasim Garba Kurfi masanin tattalin arziki a Najeriya yayin tattaunawarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu