Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Gabon ta ce ba ta san mutumin da ya yi zargin ta cuce shi a kan maganar aure ba

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' kamar kowane mako ya duba abubuwa da dama da suka hada da rikicin mawakin nan dan Najeriya, Burna Boy a wani gidan kulob, sai kuma yadda ta kaya a kotu a kan karar da wani ya shigar ta cewa shahararriyar jarumar fina finan Hausa, Hadiza Gabon ta yaudare shi bayan ya kashe kudi bisa alkawarin za ta aure shi. Shirin ya kuma tattauna da shahararren mawakin nan na Jamhuriyar Nijar, Mamoudou Abdoulsalam mai wakar 'maza bayin mata'.

Hadiza Gabon, jarumar masana'antar Kannywood a Najeriya.
Hadiza Gabon, jarumar masana'antar Kannywood a Najeriya. © Daily Post
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.