Dandalin Nishadi
Aya Nakamura,da Gazo suka lashe kyautar mawakan shekara na Faransa
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:34
An gudanar da bikin bayar da kyaututuka ga mawakan zamani a birnin Paris na kasar Faransa, inda mawaka da suka yi fice kamar su Aya Daniocko da aka fi sani da sunan Aya Nakamura, da Ibrahim Diakite mai suna Gazo suka kasance a sahun gaba a wannan biki na mawaka a Faransa.