Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Bangaren masana'antu zasu iya taimakawa wajen ci gaban tattalin arzikin Najeriya

Wallafawa ranar:

Wannan bikin baje kolin fasaha karkashin inuwar Bankin Afirka, a karkashin sa ido da gudanarwa masana’anta da kuma wurin koyon ayuka na Soto Gallery ya shirya, yana baiwa matasa masu hazaka da fasaha damar samun horo na zamani da ya dace daga kowace kusurwa ta Najeriya.

Bikin Baje Kolin Fasahar Kere-kere da kayan al'adun gargajiya a Lagos
Bikin Baje Kolin Fasahar Kere-kere da kayan al'adun gargajiya a Lagos © Abdurrahman Gambo/RFI Hausa (25/03/2024)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.