Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Hukumar Hisba ta kama fitacciyar ‘yar tiktok kuma jarumar fina-finai Murja Kunya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin na wannan mako muna tafe da dambarwar da ta dabaibaye kamun da hukumar Hisba a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta yiwa fitacciyar ‘yar tiktok kuma jarumar fina-finai Murja Kunya.Akwai mu dauke da tattaunawa tare da mawaki Abdallah Abdallah Muhammad da aka fi sani da Amdaz ko kuma Excellency.Sannan zamu kawo muku fashin baki kan rikicin da ya kunno kai tsakanin fitattun mawakan gambarar Najeriya wato Edris Abdulkareem da kuma Burna Boy.

Murja Ibrahim Kunya
Murja Ibrahim Kunya © Hotpen
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.