Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Wani mai larurar rashin gani ya zama malamin makaranta a Kano kashi na 2

Wallafawa ranar:

Jihar Kano da ke Najeriya na daya daga cikin yankunan kasar da ake da dimbin mabarata da yanzu haka ke samun cigaba a fannin ilimi, yayin da wasu daidaiku suka raja'a zuwa wannan muguwar dabi'a ta barace baraace.A cikin shirin ilimi hasken rayuwa, Bashir Ibrahim ya kawo mana cikakken labarin kan wannan matashi mai lallurar makanta wanda ya samu kansa a jerin malamai dake koyarwa. Sai ku biyo mu.

Wani Malami mai fama da matsalar Makanta.
Wani Malami mai fama da matsalar Makanta. STEVE JORDAN / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.