Kasuwanci
Yadda hada-hada ke gudana kasuwar doya ta kasa da kasa da ke Neja a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:47
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya samu leƙawa kasuwar Doya ta kasa da kasa wato "Paiko International Yam Market" da ke jihar Nejan Najeriya, daya daga cikin manyan kasuwannin doya Afirka.