Ghana-Mata
Ranar Mata: Matan Ghana sun mamaye bangarorin kasuwancin kasar
A kasar Ghana dai mata ne akasari ake samu a fagen kasuwancin da suka hada da saye da sayarwa ta kowanne farnin, domin kuwa kadan daga cikin su ne ke shiga ayyukan gwamanti, Yayinda ake bukin ranar mata na duniya, wakilin mu Abdallah Sham-un Bako ya dubi rawar da mata ke takawa da kuma matsalolin da suke samun kansu a ciki.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:16