Kasuwanci
Bude hanyar Maiduguri zuwa Ngamborou ya farfado da kasuwancin kasa da kasa
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:47
Shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' na wannan rana yayi tattaki zuwa Jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya, inda gwamnatin jihar ta sake bude babban hanyar da tashi daga Maiduguri zuwa Ngamboroun Gala, hanyar da a baya aka rufe saboda matsalar Boko Haram.
Talla
Sake bude babbar hanyar dai ya ba da damar farfado da harkokin kasuwanci na kasa da kasa a yankin, kamar yadda aka saba gani a shekarun baya, kafin fara fuskantar matsalar tsaro.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu