Kasuwanci
Yadda hada-hada ke gudana a babbar mayankar zamani da ke jihar Neja
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:21
Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda hada-hada ke gudana a guda cikin babbar mayankar zamani da ake da ita a jihar Neja ta Arewacin Najeriya, wadda ake yanka akalla shanu 300 da awaki fiye 150 a kowacce rana.