Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar muhimman labaran mako: Mahaukaciyar guguwar Ida ta tafka barna a Amurka

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Amurka dangane da guguwar Ida da ta mamaye wasu yankunan kasar.

Yadda guguwar Ida ta mamaye wasu yankunan kasar Amurka tare da haddasa barna.
Yadda guguwar Ida ta mamaye wasu yankunan kasar Amurka tare da haddasa barna. Scott Heins GETTY IMAGES NORTH AMERICA/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.