Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako - Harin Al-shebaab sansanin dakarun AU a kasar Somalia

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya yi bitan wasu labaran da suka fi daukar hankali cikin makon da muka yi bankwana da shi, masamman harin da mayakan Al-shebaab suka yi sansanin dakarun AU dake Somalia. Sai kuma korar da shugaban Rwanda Paul Kagame ya yi wa wasu manyan hafsoshinsa.

Tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afirka a kasar Somalia, 11/11, 2021.
Tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afirka a kasar Somalia, 11/11, 2021. REUTERS - FEISAL OMAR
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.