Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako: Wasu attajirai 'yan yawon bude ido sun mutu a tekun Atlantic

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya yi bitan wasu daga cikin labaran da suka fi daukar hankali cikin mako mai karewa, ciki har da yadda shugabanin wasu kasashen Afirka suka caccaki manyan kasashen duniya kan yadda suke zuba makudaden kudade a Ukraine, ba tare da duba halin da Afirka ke ciki ba, sai kuma labarin mutuwar wasu hamshakan attajirai masu yawon bude ido a kokarinsu na ziyarar sauran tarkacen jirgin ruwan Titinic.

Karamin jirgin karkashin teku na kamfanin OceanGate da ya tarwatse da wasu attajirai masu yawon bude ido.
Karamin jirgin karkashin teku na kamfanin OceanGate da ya tarwatse da wasu attajirai masu yawon bude ido. AP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.