Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Gwamnatin Najeriya ta haramta karbar shaidar karatun digiri daga Benin da Togo

Wallafawa ranar:

Daga cikin labarun da shirin 'Mu Zagaya Duniya' ya sake waiwaya a wannan makon akwai matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na haramta karbar takardun shaidar kammala karatun digiri daga jami'o'in Jamhuriyar Benin da kuma kasar Togo.

Hoton taswirar duniya.
Hoton taswirar duniya. Wikipedia
Talla

Shirin ya kuma leka yankin Gabas ta Tsakiya, inda aka kashe kusan mutane 100 a wani harin ta'addanci da aka kai a kasar Iran.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.