Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Rikici tsakanin 'yan ta'adda a arewacin Najeriya ya illata bangaren Dogo Gide

Wallafawa ranar:

Shirin wannan makon zai fara ne da waiwayar bata-kashin da aka yi tsakanin ‘yan bindiga a Najeriya, lamarin da ya kai ga illata bangaren daya daga cikin jagoran ‘yan ta’adddan da ya addabi jama’a.Fira Ministan Jamhuriyar Nijar ya yi tatttaki zuwa Iran, bayan ganawarsa da mahukuntan kasar Rasha inda suka karfafa yarjejeniyar tsaron da suka kullla.

Rikici tsakanin 'yan ta'adda a arewa maso yammacin Najeriya ya illata bangaren Dogo Gide.
Rikici tsakanin 'yan ta'adda a arewa maso yammacin Najeriya ya illata bangaren Dogo Gide. © dailytrust
Talla

A gabashin Afirka kuwa cibi ne ya zama kari, domin kuwa gwamnatin sojin Sudan ce ta katse alaka da kungiyar kasashen yankin gabashin nahiyar ta Afirka, saboda gayyatar shugaba kuma Janar Abdel Fattah al-Burhan da suka yi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.