Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Matsalolin dake dakile yunkurin kawo karshen matsalar dumamar yanayi kashi na 2

Wallafawa ranar:

Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya cigaba da tattaunawa kan taron kasashen duniya dangane da matsalar dumamar yanayi da ya gudana a birnin Glasgow na kasar Scotland da kuma kalubalen da ke gaban hukumomi a kokarin da suke na kawo karshen matsalar.

Yadda manyan masana'antu ke bulbular da hayaki mai guba dake haddasa matsalar sauyin yanayi.
Yadda manyan masana'antu ke bulbular da hayaki mai guba dake haddasa matsalar sauyin yanayi. OLIVIER MORIN AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.