Muhallinka Rayuwarka
Karancin takin zamani a sassan Najeriya na kokarin tagayyara harkar Noma
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:51
Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda kananan manoma ke fama da karancin takin zamani bisa zargin jami’an da gwamnati ke damkawa alhakin rarrabawa na karkata takin zuwa hanun yan baranda yanayin dake kara ta’azzara karanci da tsadar takin ga manoma.