Muhallinka Rayuwarka
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar za ta tallafawa manoma da takin zamani
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:25
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar za ta tallafawa manoma da takin zamani,daukar matakin a zuwa ne lura da tsadar kayaki da ake fuskanta a wannan lokaci.Nasir Sani a cikin shirin muhallinka rayuwarka ya mayar da hankali a kai.