Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tallafin bankin raya kasashen Afirka a bangaren noma a yankin

Wallafawa ranar:

Bankin raya kasashen Afrika ya tallafa da kudi ga kasashen yankin da nufin ceto sashen noma daga durkushewa a wannan lokaci da rikicin Rasha da Ukraine ya jeffa kasashe cikin wani yanayi marar kyau.Nasir sani a cikin shirin Muhallinka rayuwarka ya dubo wannan al'amari kamar dai yada zaku ji.

Wasu daga cikin albarkatun gona da ake fitowa dasu dagfa Ukraine
Wasu daga cikin albarkatun gona da ake fitowa dasu dagfa Ukraine © Pixabay/Montage RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.