Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Makomar noma a sassan jihar yayin da ake fama da Boko Haram

Wallafawa ranar:

Sama da watanni 7 bayan da mayakan Boko Haram su ka yiwa manonan Zabarmari akalla 43 kisan gilla a garin Koshebe da ke jihar Borno, bayanai sun ce manoman wannan yankin sun fara komawa gonakinsu domin ci gaba da ayyukan noma. Shirin a wannan makon ya yi tattaki zuwa jihar Borno domin jin halin da noma da manoman ke ciki musamman a yankunan da suka fi fuskantar barazanar matsalar tsaro.

Wani manomi a arewa maso gabashin Najeriya.
Wani manomi a arewa maso gabashin Najeriya. © www.fao.org
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.